18 Janairu 2026 - 09:13
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna Na | Nada Rawunan Daliban Hauza A Ranar Idul Mab'ath A Qom

An nada rawunan wasu gungun samarin daliban Hauzar Qom a safiyar jiya Asabar 17/Junairun 2026 a munasabar ranar da aiko Manzon Rahama (S) tare da halartar Ayatullah Makarim Shirazi da Ayatullah Muhammad Jawad Fadil Lankarani.

Hotuna: Muhammad Ali Jalali

Your Comment

You are replying to: .
captcha