Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wasu gungun masu zanga-zangar nuna adawa da ci gaba da yakin Gaza, wadanda suka taru a kofar gidan Firaministan Isra'ila, sun fara matsawa zuwa ofishin Firayim Minista.
Masu zanga-zangar yahudawan sahyoniya sun nufi ofishin Netanyahu
Your Comment