

























Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbay (As) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Ayatullah Reza Ramezani babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (AS) ta duniya ya halarci maukibin muhsinin a Karbala a ranar Juma'a 15 ga watan Agustan shekara ta 2025, kuma ya gabatar da jawabi ga maziyarta Abu Abdullah Al-Hussein (AS). Hoto: Mohammad Mahdi Zakiri
Your Comment