Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA - ya habarto bisa nakaltowa daga tashar Irna cewa: bisa rahoton da tashar talabijin ta Al-Aqsa ta bayar a yau Alhamis ta ce, wadannan kafafan yada labaran sun sanar da cewa an mika wadanda suka jikkata a lamarin zuwa asibitin Soroka.
Har yanzu dai ba a bayar da karin bayani kan yadda lamarin ya auku ba da kuma adadin wadanda suka jikkata ba.
Your Comment