4 Yuli 2016 - 18:24
Lambar labari: 764152
Wani dan kunar bakin wake ya tarwatse kan shi a kusa da wani masallacin mabiya Shi’a a garin Qatif da ke gabashin Saudiya. Zuwa yanzu babu rahoton ko an samu hasarar rayuka.