Ana jiran sanarwa ta musaman daga shugaban kasar yayinda Wasu mutane uku da suka taba karbar kyautar Nobel ta zaman lafiya a duniya sun bukaci a sassautawa Korea ta Arewa takunkuman da kasashen duniya suka kakaba mata bayan sun ziyarci kasar.
Mutanen daga Norway da Birtaniya da Isra’ila sun ce sun gani da idonsu takunkuman sun yi tasiri matuka.288