Abia
Abia
Abia
A ciki da wajen Nigeria a koda yaushe sautin adalci kake ji daga sassa daban daban na kasar, sannan kuma daga bangarori daban daban na al'umma suna yin tir da hare-haren sojojin gwamnatin Nigeria akan Harkar Musulunci da kuma dirarwa jagoran Harkar Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky, tare da kiran a gaggauta sakin sa.