A rahoton da ta fitar dangane da halin da ake ciki a yankin, Majalisar ta nuna cewa yara sama da dubu 12 ne suka daina zuwa makarantun Boko a jihar sakamakon tsanantar ayyukan Boko Haram a yankin.
A jimilce dai makarantu 150 ne aka rufe mafi yawansu a garurwan da ke gaf da tafkin Chadi da kuma kogin Komadugu Yobe wanda shi ne iyakar Nijar da Najeriya a yankin. 289