Cikin daren jiya Juma’a, dakarun sun kuma yi ruwan bama bamai a kan yankuna 7, dake hannun mayakan Kurdawa dake arewacin kasar Iraqi.
Wannan na zuwa ne bayan wasu hare haren da aka kai cikin wannan makon a cikin kasar ra Turkiyya, da kuma mahukuntan kasar ke dora alhakinsu kan kungiyoyin IS din da PKK ta Kurdawa a Iraqi.
Kanfanin dillacin labarun kasar yace jiragen yakin, kirara F16 sun trashi daga sansaninsu dake birnin Diyarbakir, suka kai harin suka kuma koma lafiya.
A halin da ake ciki kuma, jami’an tsaron kasar ta Turkiyya sun kama kusan mutane 600 da ake zargi ‘yan kungiyoyin IS da PKK ne.288
25 Yuli 2015 - 16:46
Lambar labari: 702316
Yau Asabar dakarun kasar Turkiyya sun ci gaba da luguden wuta ba kakkautawa ta sama, kan wuraren dake hannun mayakan IS a kasar Syria.