Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti
As - ABNA ya habarta cewa: a wajen rufe taron kasa da kasa na "Nahnu Abna’ul
-Husain (A.S)" tare da kaddamar da "Poster Arbaeen na musamman a
kasashe 63 na duniya" , a safiyar yau Laraba - 19 ga Satumba 2024 - a
zauren taron majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya a birnin Qum. A cikin wannan
biki, Ayatullah Ramazani, babban sakataren majalisar, Hojjatul Islam da
musulmi, Dr. Hamid Ahmadi, shugaban kwamitin al'adu na hedikwatar Arbaeen ta
kasar, da kuma kungiyar malamai da masu yada labarai sun sami halarta.
Hoto: Hamid Abedi



















































