ABNA24 : Wannan labarin ya na zuwa ne a dai-dai lokacinda gwamnatin tarayya take son kawo karshen satan mutane a arewacin kasar. Kafin haka dai ba’a dade da kwato wasu yan mata yan makarantar sakandari a jihar ba.
Kafin haka dai ‘yan bindigan sun sace wasu yan makaranta a jihar Katsina. Har’ila yau a wani labarin gwamnan jihar Zamfara ya bada sanarwa kafa dokar hana fita a garin Jangebe saboda kashe wutar zanga-zangar ta mutane garin dangane da ‘yan mata da aka sace a cikin yan kwanakin da suka gabata.
342/