Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

2 Disamba 2023

10:17:46
1416643

Yadda Imam Ali As Yayi Makoki Da Juyayin Sayyidah Zahra'u As A Tsawon Rayuwarsa

Yadda Imam Ali As Yayi Makoki Da Juyayin Sayyidah Zahra'u As A Tsawon Rayuwarsa

Imam Ali As yayi jimamin shahadar Sayyidah As tun bayan shahadarta ya dawwa cikin bakin cikin rabuwa da ita, ya kanye duk duk dare kabarinta domin ya kai mata ziyara ya kan ce ya Fatima As ki roka min Allah kar rayuwata ta tsawaita a duniya.