Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

30 Nuwamba 2023

11:37:00
1416230

Bidiyo Nuna Tausayawar Yaran Iraqi Ga Shahidan Gazza A TSakanin Harabar Hubbaran Imam Husain As Da Sayyid Abul Fadl Abbas As

Bidiyo Nuna Tausayawar Yaran Iraqi Ga Shahidan Gazza A TSakanin Harabar Hubbaran Imam Husain As Da Sayyid Abul Fadl Abbas As

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: bayan shahadantar da kananan yaran Palastinawa da gwamnatin sahyoniyawan ta yi, wasu gungun yaran kasar Iraki sun nuna juyayinsu ga iyalai wadanda suka tsira tare da rubuta sunayen shahidan Gaza.