Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

25 Nuwamba 2023

09:15:42
1414636

Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Zanga-zangar Miliyoyin 'Yan Ƙasar Yemen Ta Nuna Goyon Bayan Falsɗinu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Miliyoyin 'yan kasar Yemen ne suka fito kan titunan birnin Sana'a da yammacin Juma'ar da ta gabata domin nuna goyon bayansu ga Gaza da Falasdinu.