Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

25 Nuwamba 2023

04:54:03
1414564

Bidiyo Da Hotunan Yadda Falasdinawa Suka Nutse Cikin Farin Ciki Da Murna Na Sako Yan Uwansu

Bidiyo Da Hotunan Yadda Falasdinawa Suka Nutse Cikin Farin Ciki Da Murna Na Sako Yan Uwansu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Bayan kwanaki na laifukan ta'addanci yan mamaya da kuma shahadar dubban mata da kananan yara a Gaza ta sanadiyyar wadannan hare-haren da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta amince da tsagaita bude wuta tare da sakin wasu gungun Falasdinawa da ke daure a cikin kurkukunsu.

Aci wadannan Bidiyo zamu ga yadda matasan Palastinu su kai Sujadar godiyar a kasarsu ta Palasdinu bayan an kubutar da su daga gidan yari na gwamnatin sahyoniyawan.

 Aciki zaku ga Bidiyon Yadda Falsɗinawa ke nuna goyon bayansu ga Rundunar yan gwagwarmayar ta Al-Qassam a cikin farin ciki da murna a bikin sakin fursunonin