Kungiyar ceton yara ta sanar da cewa, kusan kananan yara 1,200 ne suka rasa rayukansu a girgizar kasar da ta afku a gabashin Afganistan a baya bayan nan, wadda ya kai fiye da rabin adadin wadanda wannan bala'i ya rutsa da su.
Mutane 800 ne suka mutu sakamakon girgizar kasa a kudu maso gabashin Afghanistan tare da jikkatar sama da 3000. Girgizar kasar ta afku a zurfin kilomita 10.
Girgizar kasa mai karfin awo 7.7 ta afku a Myanmar da wasu sassa na kasar Thailand a jiya Juma'a a kalla mutane 1,000 ne suka mutu yayin da wasu daruruwa suka jikkata.