Abuja Najeriya
-
Sayyid Ibraheem Zakzaky (H): Haɗin Kan Musulmi Shi Zai Dawo Musu Da Izzarsu + Hotuna
A yau Lahadi, 17 ga Rabi’ul Awwal 1448, Jagora (H) ya gabatar da jawabin Mauludi tare da rufe taron Makon Haɗin Kai ga ɗimbin mahalarta daga sassa daban-daban na al’ummar Musulmi, a Abuja.
-
Jagora (H) Ya Gana Da Malamai Da Mahalartan Taron Makon Haɗin Kai + Hotuna
Jagora (H) ya gana da malamai da mahalarta taron Makon Haɗin Kan Musulmi da Harkar Musulunci ta shirya, a matsayin wani ɓangare na bukukuwan Mauludin Manzon Allah (S), a ranar Asabar, 16 ga Rabi’ul Auwal 1448 (29/8/2026), a gidansa da ke Abuja.
-
Najeriya: Rana Ta Uku | Yadda Taron Makon Haɗin Kai Musulmi Ya Gudana A Abuja
Makon Haɗin Kan Al’ummar Musulmi, taro ne da ake gudanarwa a birnin Abuja domin tattauna rayuwar Manzon Allah (SAWW) da ƙarfafa haɗin kai tsakanin al’ummar Musulmi wanda Harkar Musulunci a ƙarƙashin Jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ta saba shiryawa a duk shekara.
-
Sheikh Zakzaky (H) Ya Rufe Tattakin Arba' een Ɗin Imam Husaini (AS) Na Bana 1448
Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin rufe tattakin Arba'in na Imam Husaini (AS) a yau Talata, 20 ga Safar 1448H, daidai da 4 ga Agusta, 2026. Taron ya gudana ne a babban filin wasa na garin Suleja, da ke maƙwabtaka da Birnin Tarayya Abuja.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron (International Quds Conference) Karo Na 12 A Abuja Najeriya
Wasu Hotuna na wajen taron (International Quds Conference) Taron ƙasa da ƙasa karo na 12, wanda ya gudana a Abuja, wanda manyan baki suka gabatar da jawabai, daga karshe Jagora Sayyid Zakzaky (H) ya gabatar da jawabin Rufewa.