-
Biritaniya Ta Bayyana Niyarta Na Kai Hare-Haren Leken Asiri Na Intanet Kan Iran, Sin Da Rasha
Sir Rob Magowan, kwamandan hedkwatar ayyukan intanet da ayyuka na musamman na sojin Biritaniya, a karon farko a fili ya tabbatar da cewa rundunar intanet ta ƙasar na da niyyar gudanar da ayyukan kai hari ta intanet kan Rasha, Sin, Iran da Koriya ta Arewa.
-
Gabar Afirka; Sabon Fage Ga Amurka, Isra’ila Da UAE Don Dakatar Da Tasirin Sojojin Yemen A Tekun Maliya
Bangaren "Amurka - Gwamnatin Sahayoniya - UAE" sun buɗe wani takamaiman lissafi kan Ƙahon Afirka don shawo kan ci gaban sojojin Yemen.
-
Ma'aikatan Lafiya Falasɗinawa 81 Ne Ake Azabtarwa A Gidajen Yarin Isra'ila
Ma'aikatar Lafiya ta Gaza ta yi gargaɗi kan halin azabtarwa da ake yiwa ma'aikatan jinya 81 da ake tsare a gidajen yarin gwamnatin mamayar Sahayoniya.