ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Iran: Tashin Jirage Tsakanin Iran Da Iraki Daga Gobe Lahadi Zai Ci Gaba

    Iran: Tashin Jirage Tsakanin Iran Da Iraki Daga Gobe Lahadi Zai Ci Gaba

    Shugaban hukumar jiragen sama ta fararen hula ta Iran da filin jirgin sama na Najaf Ashraf sun bayyana sake fara tashi da saukar jirage tsakanin Iran da Iraki daga gobe Lahadi, inda filin jirgin sama na Najaf zai fara gudanar da jirage uku na yamma.

    2026-10-03 23:07
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Ƙwararru «Matasa Da Gwagwarmara A Tunanin Ahlul-Bayt (AS)»

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Ƙwararru «Matasa Da Gwagwarmara A Tunanin Ahlul-Bayt (AS)»

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Ƙwararru «Matasa Da Gwagwarmara A Tunanin Ahlul-Bayt (AS)»

    2026-10-03 22:23
  • Gaza: Shahidai 8 Tun Sanyin Safiyar Asabar Sakamakon Ci Gaba da Hare-Haren Isra’ila

    Gaza: Shahidai 8 Tun Sanyin Safiyar Asabar Sakamakon Ci Gaba da Hare-Haren Isra’ila

    Hare-haren mamayar Isra'ila na ci gaba a Zirin Gaza, a tsakiyar shahadar mutane 8 tun sanyin safiyar yau. sabbin cikakkun bayanai

    2026-10-03 22:19
  • An Ji Kakarar Fashewa Bayan Kaiwa Wani Jirgin Ruwan Kasuwanci Hari A Hanyar Oman Ta Mashigar Hormuz

    Ghashghavi: Babu Damar Wucewar Jiragen Ruwa na Ƙasashen Maƙiya a Mashigar Hormuz

    An Ji Kakarar Fashewa Bayan Kaiwa Wani Jirgin Ruwan Kasuwanci Hari A Hanyar Oman Ta Mashigar Hormuz

    Kamfanin dillancin labarai na "Fars" na Iran ya ba da labarin jin ƙarar fashewa a mashigar Hormuz, kuma ya yi nuni da kai hari kan wani jirgin ruwa na kasuwanci da ke kan hanyar Oman ta mashigar.

    2026-10-03 21:54
  • Cikin Bidiyo | Yawan Sojoji Da Kayan Yaƙi; Dalilin Ƙarfi Ne, Ba Shine Garantin Yin Nasara Ba

    Cikin Bidiyo | Yawan Sojoji Da Kayan Yaƙi; Dalilin Ƙarfi Ne, Ba Shine Garantin Yin Nasara Ba

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA: A cikin koyarwar Alkur'ani, yawan mutane da samun kayan aiki, ba su kaɗai ne ma'aunin nasara a fagen yaƙi ba; wataƙila gungu kaɗan, da ke dogaro kan imani, haƙuri, haɗin kai da amfani da damar da suka samu da kyau, ta iya tsayawa a gaban wani fage mai yawan jama'a kuma ta sami nasara.

    2026-10-03 21:29
  • Shekaru Ashirin Na Kasancewar Sojin Amurka A Iraki A Cikin Hotuna

    Shekaru Ashirin Na Kasancewar Sojin Amurka A Iraki A Cikin Hotuna

    Tun daga shigowar sojojin Amurka cikin Iraki a shekarar 2003 har zuwa lokacin da sojojin Amurka ranar Laraba suka fice daga sansanoninsu na ƙarshe a Iraki, fiye da shekaru ashirin na kasancewar sojin Amurka a Iraki sun wuce. Wannan rahoton hotuna ne na duba wani ɓangare na muhimman hotunan da aka dauka na wannan lokaci da abubuwan da suka faru waɗanda cikin waɗannan shekarun suka shafi Iraki.

    2026-10-03 21:16
  • Rahoto Cikin Hotuna | Taron Kanawa Juna Sani Kan Yaɗa Labarai Da Duniyar Intanet Qom

    Rahoto Cikin Hotuna | Taron Kanawa Juna Sani Kan Yaɗa Labarai Da Duniyar Intanet Qom

    An Gudanar da Taro na Biyu na Ƙungiyar Aiki kan Yaɗa Labarai da Duniyar Intanet ta Wurare Masu Tsarki na Iran a Qom

    2026-10-03 21:11
  • Pakistan: Shugabancin Taliban Ne Ke Da Alhakin Yaduwar Ta'addanci Daga Ƙasar Afghanistan

    Pakistan: Shugabancin Taliban Ne Ke Da Alhakin Yaduwar Ta'addanci Daga Ƙasar Afghanistan

    Sojin Pakistan a taron kwamandojin rundunar, sun tabbatar da halaltaccen haƙƙin kare kai da matakin da aka dauka kan ta'addancin da ya samo asali daga Afghanistan kuma sun ɗaurawa shugabancin Taliban da alhakin musabbabin waɗannan matakan a madadin Indiya.

    2026-10-03 20:38
  • Yamen: An Hari Kan Hedkwatar Sojojin Haɗin Gwiwar Saudiyya A Aden; Sojoji Na Ci Gaba Da Kama Yankuna A Taiz

    Yemen Ta Ba Sojojin Da Ke Saudiyya Ke Tunzarawa A Al-Turbah Wa'adin Sa'o'i 48 

    Yamen: An Hari Kan Hedkwatar Sojojin Haɗin Gwiwar Saudiyya A Aden; Sojoji Na Ci Gaba Da Kama Yankuna A Taiz

    Sojojin Yemen da makamai masu linzami takwas da wasu jiragen mara matuƙa, sun kai hari kan hedkwatar sojojin haɗin gwiwar Saudiyya a Aden.

    2026-10-03 20:19
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Buɗe Cibiyar Horaswa Ta Dakarun «Janfada»

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Buɗe Cibiyar Horaswa Ta Dakarun «Janfada»

    An gudanar da bikin buɗe Cibiyar Horarwa taa «Janfada», da yammacin Laraba (03/09/2026) tare da musharakar Sojin Kariyar sama na Sojin Jamhuriyar musulunci ta Iran a dandalin Haft-e Tir na Tehran.

    2026-10-03 19:56
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom