ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Hare-Haren Isra'ila Na Tsananta A Masu Zama A Yammacin Kogin Jordan + Hotuna

    Hare-Haren Isra'ila Na Tsananta A Masu Zama A Yammacin Kogin Jordan + Hotuna

    Tashin Hankali Da Yahudawa Kae Haifarwa A Yammacin Kogin Jordan

    2026-09-08 16:58
  • Bahrain: Hukumar Al Khalifa Na Neman Kawar Da Malamai Masu Tasiri Daga Al'umma

    Bahrain: Hukumar Al Khalifa Na Neman Kawar Da Malamai Masu Tasiri Daga Al'umma

    Mai magana da yawun harkokin fursunoni na Bahrain, yayin da ya ke sukar shari'ar malaman kasar, ya bayyana wannan tsari a matsayin wani ɓangare na matsin lamba na siyasa da zamantakewa a kan malamai da al'ummar Shi'a.

    2026-09-08 16:49
  • Saudiyya Ta Kai Harin Bama-Bamai A Babban Gidan Yarin Al-Jawf

    An Gudanar Da Muzahara Mai Ƙarfi; Fursunoni 14 Sun Yi Shahada Tare Da Jikkata

    Saudiyya Ta Kai Harin Bama-Bamai A Babban Gidan Yarin Al-Jawf

    Majalisar Dokokin Yemen sun yi Allah-wadai da harin da jiragen yakin Saudiyya suka kai kan gidan yari a garin Al-Hazm na lardin Al-Jawf, suna kiran sa a matsayin cin zarafi na yaƙi a fili. A harin, fursunoni 14, ciki har da yaro da mace, sun yi shahada tare da jikkata.

    2026-09-08 16:39
  • Yemen Ta Kai Manyan Hare-Hare A Muhimman Wurare A Ƙasar Saudiyya

    Yemen Ta Kai Manyan Hare-Hare A Muhimman Wurare A Ƙasar Saudiyya

    Sojojin Yemen, ta hanyar aiwatar da ayyukan soji masu yawa da daidaito, sun kai hari ga cibiyoyin kamfanin Aramco a garuruwan Abha, Najran, Jizan, da yankin tattalin arziki, da kuma sansanin sojan sama na Khamis Mushait, da makamai masu linzami na ballistic da jirage marasa matuki da dama, kuma sun jaddada cewa duk wani cin zarafi ga Yemen zai fuskanci martani mai tsanani da ƙarfi.

    2026-09-08 16:29
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom