-
Hizbullah: An Kashe Sojan Isra'ila Kuma Kusan Goma Sha Biyu Suka Jikkata
Aƙalla sojan Isra'ila ɗaya ya mutu kuma kusan goma sha biyu suka jikkata a wasu hare-hare daban-daban na Hizbullah a kudancin Lebanon.
-
Jagora: Ni, Tun Asali, Ina Da Wani Ra'ayin Ne Daban Akan Batun Yarjejeniya Amma...
Ga fassarar cikakken saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci zuwa al'ummar Iran game da yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin shugabannin Iran da Amurka
-
Siriya: Ana Samun Ƙaruwar Rikicin Mazhaba A Karkashin Gwamnatin Julani
Wasu yankuna a Siriya suna fuskantar ƙaruwar tashin hankali da hare-hare masu alaƙa da mazhaba a ƙarƙashin hujjar kawar da ragowar magoya bayan gwamnatin Bashar al-Assad.
-
Nikki Haley: Biyan Kuɗi Don Sake Gina Wata Barazana Da Muka Lalata, Kuskure Ne Babba.
Susan Rice: Yarjejeniyar Islamabad Takarda Ce Ta Mika Wuya Mai Ban Tsoro Da Ban Mamaki Da Amurka Ta Sanya Hannu
Susan Rice, mai ba da shawara kan tsaron ƙasa a zamanin Barack Obama a lokacin da aka sanya hannu kan yarjejeniyar nukiliya da Iran, ta bayyana yarjejeniyar fahimtar juna ta Islamabad a matsayin "takarda ce ta mika wuya mai ban tsoro da ban mamaki, tare da biyan diyya na ɗarurruwan biliyoyin daloli".
-
Iran: Ta Kewaye Isra'ila Ta Fagage Hudu
Al-Quds: Iran Ta Sake Rubuta Tarihi A Yankin Da Sabuwar Siyasarta
Jaridar Al-Quds Al-Arabi ta Landan a cikin wani nazari game da sakamakon yaƙi da yarjejeniyar baya-bayan nan tsakanin Tehran da Washington, ta rubuta cewa Iran da sabuwar dabarar hana yaki ta yanki, ta mayar da kanta daga sahun ƙarshe na kariya zuwa sahun faro a kai farmaki a fuskantar Isra'ila, kuma ta shimfiɗa layin killacewa mai zurfi daga Bahar Maliya zuwa Balkan, Bahar Rum ta Gabas, Bahar Maliya, Nahiyar Afirka da Tekun Farisa wanda hakan na nufin kewaye Isra'ila daga yamma, gabas, arewa da kudu gaba daya.