-
Bahrain Ta Haramtawa ‘Yan Shi’ar Kasar Tafiya Zuwa Iran Da Iraki Tare Da Kwace Dukiyoyinsu
Gwamnatin Al Khalifa a Bahrain ta ƙara tsananta zalunci akan 'yan Shi'a a ƙasar, inda ta haramta musu tafiya zuwa Iran da Iraki, tana mai kwace waqafin dukiyar mabiya mazhabar Ja'fari, kuma tana kame malaman addini da shugabannin 'yan Shi'a.
-
Hizbullah Ta kai hari Kan Taron Sojojin Isra’ila
Hizbullah tun daga safiyar wannan Asabar ta sanar da ayyuka 23 a kan sojojin yahudawa a Kudancin Lebanon, a lokacin da, baya ga kai hari ga wuraren taron sojojin mamaya, an kai wa motoci da tankokin Merkava da dama hari kai tsaye.
-
Tarayyar Turai Na Shirya Takunkumai Ga Isra'ilawa Da Ya Hada Da Daskare Dukiya Da Hana Su Fita
Jami'an diflomasiyya na Turai sun tabbatar da cewa Faransa tana aiki tare da kasashe da dama don shirya takunkumin da aka tsara wanda ya hada da daskare dukiya da hana fita ga 'yan Isra'ila masu alaka da ayyukan tashin hankali a Yammacin Kogin Jordan.
-
Hizbullah Ya Yi Allah-Wadai Da Harin Isra'ila Akan Motar Sojojin Lebanon
Hizbullah ta yi Allah-wadai da wani mummunan harin Isra'ila a kan motar sojojin Lebanon wanda ya kashe hafsoshi biyu da soja guda, inda ta bayyana harin a matsayin wani aiki da gangan a wani bangare na ci gaba da ta'addancin Isra'ila a kan Lebanon.
-
Isra'ila Na Ƙara Shiga Tsaka Mai Wuya A Lebanon
Halin da Isra'ila ke ciki a Lebanon a yanzu ya fi na watanni uku da suka gabata muni.