-
Labarai Cikin Hotuna | Sheikh Zakzaky Ya Ziyarci Haramin Sayidah Ma'asumah (As)
Sayyid Sheikh Ibrahim Zakzaky {H}, shugaban 'yan Shi'a na Najeriya, ya ziyarci Haramin Sayyidah Fatima Ma'asumah (Alaihassalam) da ke birnin Qom a yammacin yau, Alhamis (18.12.1404).
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Gabatar Da Littafin " Runbun Ilimin Shi'a"
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da bikin buɗe "Ƙwafi na littafin Runbun Ilimin Shi'a" mai taken "Gabatar da Shi'a a Duniyar Yau; Bukatu da Kalubale" a yau, Alhamis, 18 ga Disamba, 2025 a zauren taro na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (AS).
-
Tsarin Ilimi Don Gabatar Da Shi'a, Bisa Ga Hankali Da Fahimtar Ɗan Adam
An Gudanar Da Bikin Buɗe Babban Littafi Na "Runbun Ilimin Shi'a"
A wani biki da aka gudanar a yau, Alhamis, 18 ga Disamba, 2025, a zauren taro na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (AS) da ke Qom, an bayyana "Ƙwafi Runbun Ilimin Shi'a".
-
Jakadun Amurka, Saudiyya, Da Faransa Sun Gana Da Kwamandan Sojojin Lebanon
Jakadun musamman na Amurka, Saudiyya, da Faransa zuwa Lebanon sun fitar da wata sanarwa daga Paris a ranar 18 ga Disamba, 2026, inda suka sanar da ganawarsu da Kwamandan Sojojin Lebanon, Manjo Janar Rodolphe Heikel, don tattauna ci gaban "Shirin Garkuwar Kasa".
-
Majalisar Wakilan Amurka Ta Ki Amincewa Da Takunkumin Soji Akan Venezuela
Trump: Ba Za Mu Bar Kowa Ya Karya Dokar Hana Shigowa Da Fita Daga Venezuela Ba
Donald Trump ya yi ikirarin a cikin wata sanarwa cewa Venezuela ta "Mallake" albarkatun mai da makamashi na Amurka kuma ya jaddada cewa gwamnatinsa tana da niyyar kwace dukkan wadannan albarkatu; sa'o'i bayan haka, Majalisar Wakilai ta Amurka ta kada kuri'a kan kudirin hana daukar matakin soja kan Venezuela, wanda hakan bai haifar da wani cikas ga qudirin da Washington ke aikatawa ga Venezuela ba.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Yadda Aka Karrama Manyan Masu Yaɗa Koyarwar Imam Khumaini Qs Na Duniya
Jagoran Harkar Musulunci Sheikh Ibraheem Yakoub Zakzaky (H) ne ɗaya daga cikin na fari a karramawar.