-
Isra’ila Ta Kai Manyan Kayan Yaki Kan Iyakar Lebanon
Yayin da gwamnatin Sihiyona ke ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan Lebanon, kafofin watsa labaran gwamnatin sun wallafa hotunan mika kayan aikin soja da tankunan sojoji zuwa iyakar Lebanon.
-
Rahoton Cikin Bidiyo | Na Irin Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Iran
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya kawo maku wani rahoto kan ƙarfin makami mai linzami masu ci gaba na Iran.
-
WFP Ta Bukaci Karin Taimako Ga Gaza A Yayin Da Isra’ila Ke Cigaba Da Keta Dokar Tsagaita Wuta
Shirin Abinci na Duniya na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira da a kara tallafin jin kai ga Gaza da kuma kare yarjejeniyar tsagaita wuta. A watan Oktoba, mutane 200,000 sun sami tallafin kudi na dijital wanda da sune mutane miliyan daya suka sami tallafin abinci. Duk da yarjejeniyar tsagaita wuta amma ci gaba da take hakkin Falasdinawa da Isra'ila ke ci gaba da yi na kawo cikas ga kokarin murmurewa.
-
Burtaniya Na Ci Gaba Da Aika Jirgin F-35 Zuwa Isra'ila Duk Da Ikrarin Kisan Kiyashi A Gaza
Kotun Burtaniya ta yi watsi da karar da Al-Haq ta shigar tana kalubalantar fitar da sassan F-35 na Birtaniya zuwa Isra'ila a lokacin da ake zargin kisan kare dangi a Gaza. Kotun ta yanke hukuncin cewa irin wadannan hukunce-hukuncen suna karkashin ikon gwamnati ne, ba sa karkashin binciken shari'a.
-
Shugaban Afirka Ta Kudu: Rashin Halartar Amurka Taron G20 Ya Nuna Shan Kayenta
Dangane da barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi cewa jami'an kasarsa ba za su halarci taron G20 da za a yi a Johannesburg ba, takwaransa na Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya ce hakan shanke ne ga Amurkawa.