-
Iran Ta Samu Nasarar Kai Harin Kan Sansanin Isra'ila Na Sirri A Yakin Kwanaki 12
Iran ta harba makami mai linzami a wata cibiyar tsaro ta sirri da ke karkashin wani gini a Tel Aviv a lokacin yakin kwanaki 12, a cewar wani rahoton bincike na wani shafin Amurka.
-
Isra'ila Ta Kai Hari Da Jiragen Yaki Marasa Matuka A Kudancin Lebanon
Kafofin yada labarai sun rawaito cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wani hari da jiragen yaki marassa matuki a kan wani yanki da ke kudancin kasar Lebanon a ranar Litinin din da ta gabata, lamarin da ke kara bayyana halin da ake ciki na rashin kwanciyar hankali da rashin bin dokar tsagaita wuta da Isra’ila ke yi.
-
Spain: Takunkumin Makamai Da Muka Sanya Isra'ila Suna Na Daram
Firaministan Spain Pedro Sanchez ya yi ishara da yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza a cikin wata sanarwa da ya fitar inda ya jaddada cewa, duk da faruwar hakan, har yanzu takunkumin makamai ga Isra'ila yana nan daram.