-
Hotunan Tauraron Dan Adam Da Ke Nuna Irin Barna Da Isra’ila Ta Yi A Gaza
Hotunan tauraron dan adam da aka dauka a watan Satumba na Gaza sun nuna munin barnar da aka yi a birnin Gaza saboda mummnan kai hare-haren bama-bamai da Isra'ila ke kaiwa.
-
Labarai Cikin Hotuna: Manjo Janar Mousavi Ya Gana Da Iyalan Shahidan Kwamandojin Yakin Kwanaki 12
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Shugaban hafsan sojojin Iran ya gana tare da tattaunawa da iyalan kwamandojin shahidai: Shahidai Mohammad Bagheri, Gholamali Rashid, Hossein Salami, Ali Shadmani, Amirali Hajizadeh, Mahmoud Bagheri, Mehdi Rabbani, Gholamreza Mehrabi, Alireza Lotfi, da Alireza Bustan-Afrouz.
-
Yamen Ta Kai Hari Isra’ila Da Jirage 4 Marasa Matuki + Bidiyo
Sojojin Yaman sun kai farmakin da jiragen yaki marasa matuka guda 4 kan gwamnatin Sahayoniya
-
Kasuwancin Iran Da Pakistan Ya Zarce Dala Biliyan 3
Tehran da Islamabad sun sanya tushen kasuwanci da kimarsa zata kai dala biliyan 10 anan gaba
-
Yanayin Tsaka Mai Wuya Tsakanin Tsaro Da Siyasar Cikin Gida Da Huldar Kasa Da Kasa
Yadda Ta Kaya A Majalissar Iran Kan Batun Yarjejeniyar Kwanan Nan
Tare da gabatowar wa’adin aiwatar da takunkuman kasashen turai kan lamarin nukiliyar Iran, yanayin siyasa da diflomasiyya da ke tattare da wannan lamari ya kara zafafa fiye da kowane lokaci. Daya daga cikin muhimman sharuddan Turai don hana kunna wannan takunkuman shi ne kulla yarjejeniyar Iran da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya, wadda aka cimma a baya-bayan nan.