-
Hizbullah Ta Fara Sake Gina "Rundunar Musamman Ta Ridwan"
Rahotanni daga kasar Labanon na nuni da cewa ayyukan tsaro da leken asiri na gwamnatin sahyoniyawa a kan kungiyar Hizbullah ya ci tura, kuma a halin yanzu kungiyar tana kara karfafa tsarinta na gwagwarmaya da kuma fadada matakan dakile wuce gona da iri.
-
Iran Na Shirin Cire Duk Wani Kayayyakinta Daga Na'urar GPS Ta Maida Su Kan Na'urar Beidou
Wani Sabon tsarin zamani a cikin ci gaban Iran / Shin na'urar BeiDou ta China zata iya kawo karshen mamayar na'urar GPS ta Amurka na dogon lokaci?
-
Tawagogin Musulmai Sun Nuna Adawarsu Ga Halartar Kakakin Majalisar Knesset A Taron Geneva + Bidiyo
Tawagogin ƙasashen Musulmi sun yi zanga-zangar adawa da halartar Kakakin Majalisar Knesset a taron Geneva + Bidiyo
-
Sheik Naim Qassem: Makamin Hizbullah Shi Ne Kariyar Labanon/Amurka Abokiyar Isra’ila Ce Wajen Aikata Laifukan Ta’addanci
Hizbullah: Ko Da Mutum Daya Ne Ya Rage Kuma Duniya Gaba Daya Ta Hade, Hizbullah Ba Za Ta Aje Makaminta Ba.
Sheikh Qassem; ko da duk duniya ta haɗu, ko da kuwa ba ɗaya daga cikin mu da yayi saura. Isra'ila ba za ta iya cin galaba a kan mu ba, har ta kai ga mamaye Lebanon matukar muna raye, muna cewa; "Babu abin bautawa sai Allah".