ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Sheikh Omar Jain Senegal: Iran Tana Cikin Ruhinmu Da Dabi'unmu.

    Sheikh Omar Jain Senegal: Iran Tana Cikin Ruhinmu Da Dabi'unmu.

    Babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (AS) ta duniya a yayin da yake halartar shelkwatar kungiyar malaman kasar Senegal, ya jaddada wajabcin hadin kan musulmi da karfafa karfin ilimi da addini na duniyar musulmi.

    2025-06-02 22:57
  • Hotuna: Bikin Taklif Ga 'Yan Mata 150 A Hubbaren Shugaban Shahidai Sayyid Nasrallah

    Hotuna: Bikin Taklif Ga 'Yan Mata 150 A Hubbaren Shugaban Shahidai Sayyid Nasrallah

    Karkashin jagorancin Samahtush Sheikh Hussein Zainuddin, haramin babban shahidin al'ummar kasa (r.a) ya karbi bakunci tare da gudanar da wani gagarumin bikin (taklif) ga matasa 'yan mata 150 na tawagar Kashshafatul Imam Mahdi (aj) – Gungu na farko, wanda hakan ke nuna dawwamammiyar gadon ruhiyya da ke ratsa matasanmu.

    2025-06-02 11:50
  • Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" A Senegal

    Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" A Senegal

    Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" Da Aka Gudanar A Babban Birnin Kasar Senegal.

    2025-06-02 11:26
  • Hotuna: Taron Kimiyya Mai Taken "Ahlulbayt (AS) Da Adalci Da Mutuncin Dan Adam" Da Aka Gudanar A Dakar, Senegal

    Yadda Ahlulbayt (AS) Suka Kasance Wajen Adalci Da Mutuncin Dan Adam

    Hotuna: Taron Kimiyya Mai Taken "Ahlulbayt (AS) Da Adalci Da Mutuncin Dan Adam" Da Aka Gudanar A Dakar, Senegal

    Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti: An gudanar da taron ilimi na "AhlulBait (a.s.) da adalci da mutuncin dan 'adama" tare da halartar Ayatullah Reza Ramazani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniya a birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal. Ayatullah Ramazani ya yi tafiya zuwa kasar da ke yammacin Afirka bisa gayyatar da malaman addini na kasar Senegal suka yi masa.

    2025-06-02 11:11
  • Najeriya Ta Karbi Bakuncin Taro Kan Gudunmawar Imam Khumaini Da Tasirinsa A Afirka + Bidiyo

    Najeriya Ta Karbi Bakuncin Taro Kan Gudunmawar Imam Khumaini Da Tasirinsa A Afirka + Bidiyo

    A jiya Lahadi ne aka gudanar da wani taro a birnin Kano da ke arewacin Najeriya domin yin nazari kan rayuwa da kuma gudunmawar marigayin wanda ya kafa jamhuriyar Musulunci ta Iran Imam Khumaini. Kungiyar Zahra ta Najeriya, tare da hadin gwiwar jami’ar Ilimi ta AlMustafa da ke Kano, da kungiyar Academic Forum na Harkar Musulunci ne suka shirya taron.

    2025-06-02 10:40
  • Sudan: Majalisar Ministocin Rikon Kwaryar Kasar Ta Rushe

    Firaministan Sudan Kamel Idriss ya rusa majalisar ministocin kasar.

    Sudan: Majalisar Ministocin Rikon Kwaryar Kasar Ta Rushe

    A cewar rahotonnin safiyar yau Litinin daga kanfanin dillancin labaran Sudan (SUNA) Idriss ya rusa majalisar ministocin kasar domin share fagen kafa sabuwar hukuma da majalisar ministoci.

    2025-06-02 10:04
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom