"Tun farkon yunkuri na shekarar 1962 har zuwa shekarar karshe ta rayuwarsa, Imam yana bayyana muhimman batutuwa ga al'umma, wanda ya zamo rubuce-rubucensa a shekarar karshe, wadanda ya fuskanci mutane da maganarsa, da makarantun hauza, da malaman jami’a suna daga cikin wadanda yake nufa da rubuce-rubucensa.
Sake Gina Dakin Ka’abah / Rufe Kofofin Masallacin Madina Ban Da Wacce Imam Ali (As) Ke Shigowa Na Daga Munasabobin Da Suka Faru A Ranar 8 Da 9 Ga Watan Zul Hijja