19 Satumba 2017 - 15:55
Muzaharar Neman A Saki Shekh Zak Zaky  A Abuja

Anyi jerin gwano domin neman a saki Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky a garin Abuja Daruruwan mabiya babban malamin shi'a a Nijeriya,Sheikh Ibrahim Zakzaky ne suka yi jerin gwano domin kira ga gwamnatin Nijeriya da ta bi umurnin kotu ta saki jagoran nasu wanda ya shafe fiye da watanni 20 yana tsare ba tare da tuhumansa da aikata wani laifi ba. In ba a manta ba Shehin malamin ya rasa idonsa daya tare da harbinsa a wurare da dama ba jikinsa,sannan ya rasa ya'yansa guda uku a lokacin da sojoji suka afkama masa a watan disambar 2015 a gidansa dake Gyellesu.

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja

Abuja