











Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt {As} –ABNA- ya bayar da rahoton cewa: Jama’atul-Islami sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon bayan Falasdinu a Karachi. Masu zanga-zangar karkashin jagorancin Hafiz Naeemur-Rahman sun bukaci gwamnatin Pakistan da ta bawa Hamas damar bude ofishi a Pakistan.
Your Comment