Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt (AS) - ABNA – ya habarta cewa: Bisa la’akari da yakin kisan kiyashi na yunwa da makiya yahudawan sahyoniya suke kaddamarwa a kan al’ummar Palastinu a zirin Gaza, An gudanar da wani gagarumin tattakin da ya taso daga “ dandalin shahidai” a birnin Sidon bisa gayyatar kwamitin koli na kasa da kasa na Palasdinawa, jam’iyyun siyasa na Lebanon, da dalibai, masu leken asiri, a sansanonin ainul Hulwa a birnin Sidon.




Your Comment