Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa, jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a makarantar Halimatus Sadiyah d ke masaukin 'yan gudun hijirar Falasdinu a sansanin 'yan gudun hijira na Jabalia da ke arewacin zirin Gaza. Akalla Falasdinawa takwas ne suka yi shahada a harin.













Your Comment