Kafofin yada labaran sojan haramtacciyar kasar Isra'ila sun fitar da bidiyon ne a karon farko na kisan gilla da Isra'ila ta yi wa shahidi Sayyid Hasan Nasrallah da waɗanda suke tare da shi.
Gwamnatin ta yi amfani da tan 82 na bama-bamai masu dagargaza duwatsu a wannan harin na kisan gilla.
