A yayin murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Mahdi (S.A) ‘yan jarida daga Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul Baiti (ABNA) sun kawo maku rahoton tattakin cikin harsuna daban-daban dangane da halin da masu jiran Imamul Mahdin da akai masu Alkawari zuwansa ke ciki.
