6 Faburairu 2025 - 16:38
Labarai Cikin Hotuna Na Atisayen Dakarun Ansarullah Yaman

Wadanda suka kammala karatunsu na baya-bayan nan na kungiyar Ansarullah a Al-Jawf sun mayar da atisayen horon nasu ya zama nuni ga Trump da shaidani Natanyahu, mai kulla makirci ga Gaza.

Wadanda suka kammala karatunsu na baya-bayan nan na kungiyar Ansarullah a Al-Jawf sun mayar da atisayen horon nasu ya zama nuni ga Trump da shaidani Natanyahu, mai kulla makirci ga Gaza. 

Abun lura: Galibin wadannan Mujahidan sun fito ne daga kungiyoyin Manoma da makiyaya! Amma sun gwammace kada su kasance a wannan duniya amma ba su yi gwagwarmaya da hukumar Yahudawa ba! Suna masu shelantawa cewa: Gaza ba ita kadai ba ce! Kuma babu wanda ya keɓanta wajen siffantuwa da wannan lamari a duniya kamar jarumai na musamman na Yemen!.