
Labarai Cikin Bidiyo Na Zaman Makokin Arbaeen Husaini Da Wafatin Manzon Allah (SAW) A Birnin Denver Na Kasar Amurka
2 Satumba 2024 - 12:06
News ID: 1482324
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarto maku cewa: ‘yan Shi’ar Afganistan masu gudun hijira da ke zaune a Amurka sun gudanar da zaman makoki a cibiyar Musulunci ta “Taqwa Center” da ke birnin Denver na kasar Amurka don tunawa da ranar Arbaeen din Imam Husaini da kuma rasuwar Manzon Allah (SAW) a cikin kwananki goma na karshen watan Safar.
