Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Sai dai jagorancin kungiyar Ta Assuu ta ce za su ci gaba da yajin aiki na jan kunne na tsawon makwanni 3 har sai sun ga matakin da gwamnati za ta dauka game da batun aiwatar da yarjejeniyar da aka cimma tsakaninsu a shekara ta 2009 .
Da yake jawabi a lokacin kaddamar da kwamitin a birnin Abuja ministan Ilimin Malam Adamu yace suna zuba ido na ganin kwamitin ya kammala aikinsa cikin watanni 3 tare da gabatar da rahoto game da halin daa ake ciki.
342/