ABNA24 : Bayan an dawo da ikon kwamnati a yankin sai ya fice daga lardin ya dawo kudancin birnin Bagdaza, saboda kaucewa jami’an tsaron kasar.
Tun shekara 2017 ne jami’an tsaron kasar Iraki suka kawo karshen ikon gwamnatin Daesh amma har yanzun daga lokaci zuwa lokaci sukan kai hare-haren ta’addanci a cikin kasar.
342/