-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Falasdinawa Ak Yin Hijira Daga Arewa Gaza Zuwa Yamma
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (ABNA): Ci gaba da kai hare-haren Isra’ila ya sake tilasta wa Falasdinawa yin hijira daga arewacin Gaz zuwa kudancinta.
-
Wadanda Harin Labanon Ya Rutsa Da Su: Mun Samu Lafiya
Shekarar 1 Da Kisan Kiyashin "Pager" A Labnon Ba Tare Da Tallafin Gwamnatin Lebanon Ba
An yi taron tunawa da kisan kiyashin "Pager" na farko a kasar Labanon; wata musibar harin ta’addanci da gwamnatin sahyoniya ta haddasa wacce sanadiyyarta mutane dayawa ne sukai shahada tare da raunata dubban 'yan kasar Labanon. Ko da yake hukumomin gwamnati sun yi maganin gaggawa a farkon waki’ar, amma nan da nan sai suka koma gefe suka dora alhakin kula da lafiya a wuyan kungiyar Hizbullah da cibiyoyin da suke kawance da su.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Yara Jarirai Suke Mutuwa A Gaza Sakamakon Kawanya Da Rashin Magunguna Da Kuma Karancin Abinci
Yara kanana jarirai da dama ne suke mutuwa a Gaza sakamakon killace su da rashin magunguna da karancin abinci
-
Rahoto Cikin Hotuna: Na Taron Majalisar Koli ta Majalisar Ahlul Baiti ta Duniya
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: an gudanar da taro karo na 195 na majalisar koli ta majalisar kolin Ahlulbaiti ta duniya a birnin Tehran, tare da halartar mambobin majalisar koli ta duniya.
-
Labarai Cikin Hotuna: Manjo Janar Mousavi Ya Gana Da Iyalan Shahidan Kwamandojin Yakin Kwanaki 12
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Shugaban hafsan sojojin Iran ya gana tare da tattaunawa da iyalan kwamandojin shahidai: Shahidai Mohammad Bagheri, Gholamali Rashid, Hossein Salami, Ali Shadmani, Amirali Hajizadeh, Mahmoud Bagheri, Mehdi Rabbani, Gholamreza Mehrabi, Alireza Lotfi, da Alireza Bustan-Afrouz.
-
Labarai Cikin Hotuna: Haramin Imam Riza As Na Murnar Zagayowar Ranar Haihuwa. Annabi Muhammadu {Sawa}
Kamfanin dillancin labarai na AhlulBaiti: A ranar 10 ga watan Satumba ne Haramin Imam Riza ya shirya gagarumin biki na zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Taron ya gudana ne a zauren Vilayat tare da halartar Ayat Ahmad Marvi, mai kula da Ustan Quds Razavi wurin mauludin.
-
-
-
Fiye Da Yara 1,200 Ne Suka Mutu A Mummunar Girgizar Kasa A Afghanistan + Hotuna
Kungiyar ceton yara ta sanar da cewa, kusan kananan yara 1,200 ne suka rasa rayukansu a girgizar kasar da ta afku a gabashin Afganistan a baya bayan nan, wadda ya kai fiye da rabin adadin wadanda wannan bala'i ya rutsa da su.
-
Rahoton Hotuna | Na Kayataccen Maulidin Manzon Allah (SAW) A Birnin Tehran
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A yammacin ranar maulidin manzon Allah (SAW); birnin Tehran ya cika a hasake tun daga hanyar da ta taso daga dandalin Haft-Tir zuwa dandalin Vali-Asr (AJ) ya cikada al’umma suna masu nuna farin ciki da maraba da haihuwar Annabin Rahama (s) in da suka shirya maukibobi na taryar baki da yin wasan wuta a dandalin Vali-Asr, inda suka kayata wannan musamman bikin. Hoto: Zahra Amir-Ahmadi
-
Labarai Cikin Hotuna : Na Ganawar Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Da Bakin Taron Hadin Kai A Tehran
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a jiya an gudanar da taro tsakanin jami'an ma'aikatar harkokin wajen kasar da malamai da masana da suka halarci taron hadin kan musulmi na kasa da kasa karo na 39 wanda ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya halarta.
-
Tanzaniya: 'Yan Shi'a Sun Shirya Maulidin Annabi Muhammad (Saw) + Hotuna
Taken Taron Shine: "Manzon Zaman Lafiya” - Dole Ne Zabe Ya Kasance Na Adalci, Dimokuradiyya, Da Zaman Lafiya"
-
Rahoto Cikin Hotuna: Na Rufe Taron Kasa Da Kasa: {Rahama Ga Talikai Na A Karbala
An gudanar da bikin tunawa da cika shekaru 1500 da haifuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa’ bikin ya dauki kwana uku ana gudanar da shi.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Taron Majalisar Koli Ta Majalisar Farkawa Ta Musulunci
A wannan taro an karanta sako daga Ali Akbar Welayati, babban sakataren majalisar farkawawar Musulunci ta duniya mai taken: "Kisan kare dangi a Gaza wani lamari ne da ba za a iya dawo da shi ba a tarihi".
-
Rahoto Cikin Hotuna | An Gudanar Da Makokin Wafatin Manzon Allah (SAW) Da Imam Hasan Mujtaba (AS) A Tabriz.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbay (As) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hasan Mujtaba (AS) a birnin Tabriz. Hoto: Masoud Sepehrinia
-
Labarai Cikin Hotuna: Yadda Mazauna Gaza Suke Yin Hijira Daga Arewa Zuwa Kudu
Labarai Cikin Hotuna: Yadda Mazauna Gaza Suke Yin Hijira Daga Arewa Zuwa Kudu
-
Ma'aikatan Gidan Talabijin Na Al-Jazeera Sun Gudanar Da Zanga-Zanga Na Shahadar Wasu Daga Abokan Aikinsu A Gaza
Sakon karshe na dan jaridar Aljazeera shahid Anas Sharif ga abokin aikinsa: Ba zan bar Gaza ba sai zuwa Aljanna. A daren jiya ne Anas Sharif ya yi shahada a wani mummunan harin ta'addanci da gwamnatin sahyoniya ta kai kan tantin 'yan jarida.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Haramin Imam Ali (A.S) Ke Ci Gaba Da Yin Hidima Ga Maziyartan Arbaeen Imam Husaini (A.S).
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Haramin Imam Ali (A.S) Ke Ci Gaba Da Yin Hidima Ga Maziyartan Arbaeen Imam Husaini (A.S).
-
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron tunawa da shahidan Yakin Iran Da Amurka Da Isra’ila
Tare da halartar Jagoran juyin juya halin Musulunci, da gungun manyan jami'an gwamnati da na soja, da iyalan shahidai, da kuma bangarori daban-daban na al'umma aka gudanar da taron a Husainiyyar Imam Khumaini (RA) Husaini (RA).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Harin Da Sojojin Isra'ila A Yammacin Khan Yunis
Al’umma Kar Suyi Tuninin Wanda Ke Kai Hari Gaza Zai Bari Wani Taimako Ya Isa Falasdinu
-
Rahoto Cikin Hotuna: Gagarumin Tattaki A Birnin Sidon Labanon Na Yin Tir Da Kakaba Yunwar Kisan Gillar Ga Mutanen Gaza.
An gudanar da wani gagarumin tattakin da ya taso daga “ dandalin shahidai” a birnin Sidon bisa gayyatar kwamitin koli na kasa da kasa na Palasdinawa, jam’iyyun siyasa na Lebanon, da dalibai, masu leken asiri, a sansanonin ainul Hulwa a birnin Sidon.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Taron Cika Kwana 40 Da Shahidan Yakin Iran Da Isra’ila A Birnin Qum
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Taron Cika Kwana 40 Da Shahidan Yakin Iran Da Isra’ila A Birnin Qum
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Yadda Aka Gudanar Da Jarrabawar Shiga Makarantun Hauza A Qom
Sabbin Dalibai sun gudanar da jarabawar share fagen shiga makarantun hauza na shekarar karatu ta 1404-1405 a masallacin Imam Hasan Askari (AS) da ke birnin Qum.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Harin Da Isra'ila Ta Kai A Wata Makaranta A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Jabalia
Rahoto Cikin Hotuna | Na Harin Da Isra'ila Ta Kai A Wata Makaranta A Sansanin 'Yan Gudun Hijira Na Jabalia
-
Muminai Sun Gudanar Da Raya Daren Alhamis A Hubbaren Abal-Fadl Abbas A Karbala (+Hotuna)
Birnin Karbala mai tsarki ya tunbatsa da maziyartai da dama don gudanar da tarukan raya daren Alhamis a hubbaren Abal-Fadlil-Abbas (amincin Allah ya tabbata a gare shi).
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Dare Na Uku Na Zaman Makokin Imam Husain Wanda Kungiyar Fasaha Da Watsa Labarai A Qom
Kamfanin dillancin labarai na AhlulBaiti As: An gudanar da zaman makokin Imam Husain (a.s.) a dare na uku da Kungiyar Fasaha Da Watsa Labarai ta gudanar a birnin Qum.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Kasa Kan "Addinan Ubangiji Da Batun Harin Sahyoniya Da Yamma Ga Iran"
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (A.S.) - ABNA – ya kawo rahoton cewa: a safiyar yau Laraba 9 ga watan Yuli ne aka gudanar da babban taron kasa da kasa kan "addinan Ubangiji da batun harin sahyoniya da kasashen yammaci a kasar Iran" a dakin taro na Allameh Jafari na cibiyar nazarin al'adu da tunani ta Musulunci da ke birnin Tehran. Hoto: Zahra Amir Ahmadi
-
Rahoto Cikin Hotuna | Babban Taron Mabiya Tafarkin Sayyadah Zainab (AS) A Birnin Qum
Rahoto Cikin Hotuna | Babban Taron Mabiya Tafarkin Sayyadah Zainab (AS) A Birnin Qum
-
Sheikh Ibrahim Alzakzaky {H}: Mutum Ya Tsaya Ƙyam Tsakani Da Allah, Ƙyam Saboda Allah, Ko Me Zai Faru Ya Faru.
Jagora ya gana da ba'adin 'yan uwa a Asabar 9 ga Almuharram 1447 a gidansa da ke Abuja, a munasabar juyayin Shahadar Abi Abdullahil Husain (AS).