Yanayin Rayuwa A AMurka

  • ABC News: Yanayin Mashigar Hormuz Ya Saba Da Iƙirarin Trump

    ABC News: Yanayin Mashigar Hormuz Ya Saba Da Iƙirarin Trump

    Tashar Amurka ta ABC News ranar Asabar ta nanata cewa halin da ake ciki a mashigar Hormuz ya saba wa iƙirarin Donald Trump, shugaban Amurka, kan buɗewar wannan mashigar ruwa, masana tsaron teku tare da yin nuni da ƙaruwar hare-hare da raguwar tafiyar jiragen dakon mai, sun sanyawa iƙirarin "cikakken iko" na Washington kan wannan mashigar alamar tambaya?.