An gudanar da muzaha maai tarin yawa a Sana'a da larduna da dama na Yemen, waɗanda suke nuna goyon bayansu ga shugaban Dakarun Ansarullah, Sayyid Abdul-Malik Al-Houthi, da fawwala masa ikon kare ƙasar da kuma ɗaukar killacewa a matsayin yaƙi.
Jagoran Ansarullah na Yemen: Manufar Saudi Arabia a sarari take a fili, Saudiyyawa suna son su sa al'ummar Yemen su zama masu biyayya gare su, a karkashin umarninsu da ikonsu da kuma karkashin kulawar Amurka