Jawabin Jagoran Juyin JUya Halin Musulunci
-
Boyayyun Abubuwan Da Ba A Faɗa Ba Kan Zurfin Ilimi Da Gudanarwa Na Jagora Ayatullah Sayyid Mojtaba Khamenei Sashe Na Uku:
Ƙwarewar Jagora Ayatullah Sayyid Mojtaba Khamenei Kan Batutuwan Soji Da Tsaro
Tushen ayyukan leƙen asiri, tsaro da soji, ako yaushe suna cikin ɓoyewa da asirtawa ne; amma wani lokaci girma da yawan ayyukan mutum a waɗannan batutuwa, yakan bayyana har wasu ƙananan sassan waɗannan batutuwan ɓoye su bayyana. Batun da ake iya ganinsa a cikin tafiyar da yanayi Ayatullah Mojtaba Khamenei.
-
Jagora: Al’umma Su Ci Gaba Da Halartar Fagagenen Gwagwarmaya
Jagora ga al’ummar Iran: “Yan’uwa maza da mata na ƙasarmu, a yau—har zuwa wannan mataki na jarumtakar “Kariya mai Tsarki na Uku”—za a iya faɗa da ƙarfin gwiwa cewa ku, jarumar al’ummar Iran, kun riga kun zama masu nasara a wannan fage.
-
Cikakken Fassarar Jawabin Jagoran Juyin Juya Hali Musulunci Na Farko
Jagora: A Ci Gaba Da Kiyaye Kasancewa Mai Tasiri A Fagage
Ayatullah Hazrat Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin sakonsa na farko ya jaddada cewa ta kowace hanya za mu karɓi diyya daga abokan gaba, kuma idan suka ƙi, za mu ɗauka daga dukiyoyinsu gwargwadon yadda muka ga ya dace, kuma idan ma hakan bai yiwu ba, za mu lalata dukiyoyinsu gwargwadon wannan adadi.
-
Jagora: Da Ace Makiya Za Suyi Wani Bangaren Na Ayyukan Da Su Kayi A Iran Ga Wata Kasa To Da Sun Shafesu Nan Da Nan
Jagora: Makiyan Iran Sun Fahimci Cewa Iran Ba Zata Mika Wuya Ta Hanyar Karfin Soji Ba
Jagora: Ya kamata al'amarin waken yabo ya zama cibiyar bayanin adabin gwagwarmaya da koyarwar addini da juyin juya hali / Makiyan Iran sun fahimci cewa Iran ba zata mika wuya ba ta hanyar matsin lambar soji ba