A matsayin mayar da martani ga cin zarafin sahyoniyya a kudancin Lebanon, Hizbullah ta jaddada cewa wadannan ayyukan cin zarafi suna ci gaba da hadin gwiwar Amurka ne.
Hizbullah ta Lebanon, ta hanyar fitar da wata sanarwa, ta bayyana cewa gwamnatin ƙasar ba ta kula da damuwa da hare-haren Isra'ila a kudancin ƙasar ba, kuma ta buƙaci a ɗauki matakin gaggawa don dakatar da ayyukan rusau da kuma tilasta wa Isra'ila ficewa daga dukkan yankunan da ta mamaye na Lebanon.