Sabbin labarai
-
al'aduBambancin ciniki da riba a cikin Alkur'ani
Guguwar riba a hankali tana tafiya ne ta yadda duk manyan jiga-jigan mutane masu rauni ko ta yaya aka lalata su kuma hakan ya kai ga halaka su na dindindin.
-
al'aduTafsirin Alqur'ani kan rance ga Allah don taimakon mabukata
Batun ba da rance ga Allah ya zo a cikin Alkur’ani sau bakwai, wanda ke nuni da tsarin zamantakewa, wanda ke nufin taimakon mabukata. Wannan fassarar tana da boyayyun ma'anoni masu ban sha'awa.
-
al'aduA WURINMU DUK WANDA MANZON ALLAH (SAWA) YA TSINE MASA TSINANNE
Cewar- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
-
al'aduMANZON ALLAH (SAWA) BAYA FUSHI DON DUNIYA ----- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
A karatun Al-Milal Wan Nihal wanda Sheikh Hamzah Muhammad Lawal yake gabatarwa domin bayanin aqidun shi’a na ranar juma’a, 28/6/2018, malamin ya bayyana Manzon Allah baya fushi domin duniya.
-
al'aduHADISAI AL-MAUDU'ATU ALATH THIQAAT ---- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
A karatun ranar juma'a, 20/7/2018, da Sheikh Hamzah Muhammad Lawal da ya gabatar a makarantarshi dake PRP U/Sanusi Kaduna yayi takaitaccen bayani dangane da hadisan da ake ce ma "Al-Maudu'atu Alath Thiqaat" a…
-
al'aduMANZON ALLAH YACE MU’UMINI BAI KASANCEWA MAI YAWAN TSINUWA ------- Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
ZAI YIWU MANZON ALLAH YA ZAMA MAI YAWAN TSINUWA BAYAN YA TABBATA CEWA MANZON ALLAH YACE MU’UMINI BAI KASANCEWA MAI YAWAN TSINUWA?
-
al'aduGWARA DAN SHI'A SAU DUBU DA DAN IZALA ---- Inji Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara..
A Karatun littafin Muqaddimatul Azeefa na ranar Juma'a, 29/6/2018, wanda Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya gabatar a Masallacin Jami'u Amiril Jaishi dake birnin Kano ya bayyana cewa gwara dan shi'a sau dubu da…
-
al'aduDAGA RANAR DA AKA KAWO MIN RIWAYA KWAYA DAYA DA ISNADI TABBATACCE CEWA IMAM ALI YACE DUK WANDA YACE NA FI SAYYIDINA ABUBAKAR A Y
DAGA RANAR DA AKA KAWO MIN RIWAYA KWAYA DAYA DA ISNADI TABBATACCE CEWA IMAM ALI YACE DUK WANDA YACE NA FI SAYYIDINA ABUBAKAR A YI MASA BULALA HADDIN IFTIRA’I, TO, DAGA WANNAN RANAR ZAN KOMA IZALA ---- Cewar Sheikh…
-
al'aduAWWALIYYAH DIN MANZON ALLAH (SAWA) A MUSULUNCI, WACE IRI CE? ZAMANIYYAH CE KO RUTBIYYAH?
AWWALIYYAH DIN MANZON ALLAH (SAWA) A MUSULUNCI, WACE IRI CE? ZAMANIYYAH CE KO RUTBIYYAH? __ Sheikh Hamzah Muhammad Lawal
-
al'aduMA’ANAR IBADA
A zama na biyu na tafsirin Alkur’ani wanda Sheikh Hamzah Muhammad Lawal yake gabatarwa a cikin wannan wata na Ramadan yayi tsokaci da bayani dangane da ma’anar Ibada. Malamin yace:
-
al'aduWASU MALAMAN SUNNAH SUN CE WANDA DUK YACE BA ZA A AZABTAR DA IYALIN ANNABI BA, TO, YA ZO DA BAKIN SHI’ANCI
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a lokacin da yake gabatar da karatun littafin Muqaddimatul Azeefa na ranar Juma’a, 27/4/2018, ya bayyana cewa su makiya iyalan Annabi (sawa) in baka yarda da cewa iyalan Annabi (sawa)…
-
al'aduYan Hakika Ba 'Yan Tijjaniyya Ba Ne, masu bin akidar shedan ne:
Cewar wani malamin darika da ya nemi a sakaya sunan sa a kaduna. Daga Aliyu muhammad,kaduna