ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda ‘Yan Shi'an Afghanistan Suka Tarbi Da Yin Malamin Shi'a Zuwa Ƙasar

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda ‘Yan Shi'an Afghanistan Suka Tarbi Da Yin Malamin Shi'a Zuwa Ƙasar

    Ayatullah Waezzadeh Behsudi, daga cikin fitattun malaman Shi'a na Afghanistan, bayan watanni 4 na kasancewa a wajen ƙasarsa, jiya ya isa Kabul kuma al’umma da Shi'an Afghanistan suka yi masa maraba cikin ƙwazo. A cikin jawabinsa a bikin maraba, ya bayyana dalilin dogon zamansa a wajen Afghanistan da al'amuran jinya.

    2026-10-15 17:52
  • Yamen: Harba Makami Mai Linzami Zuwa Madina Munawwara Ƙarya Ce Tsantsarta

    Yamen: Harba Makami Mai Linzami Zuwa Madina Munawwara Ƙarya Ce Tsantsarta

    Saudiyawa sun sake maimaita iƙirarin harba makami mai linzami daga Yemen zuwa birnin Madina Munawwara wanda Yemen nan take ta ƙaryata wannan iƙirarin kuma ta kira shi ƙarya tsantsa.

    2026-10-15 17:14
  • Zelensky Ya Yi Barazanar Sake Fara Hare-Hare Kan Wuraren Mai Na Rasha, Yana Neman Karin Makamai Masu Linzami Na Patriot

    Zelensky Ya Yi Barazanar Sake Fara Hare-Hare Kan Wuraren Mai Na Rasha, Yana Neman Karin Makamai Masu Linzami Na Patriot

    Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya bayyana cewa takunkumin da aka sanya kan hare-hare kan matatun mai na Rasha ya ƙare kuma za a sake fara hare-haren. Ya ce Ukraine za ta dakatar da waɗannan hare-haren ne kawai idan Amurka ta ƙara samar da makamai masu linzami don tsarin kariya ta iska na Patriot.

    2026-10-15 16:45
  • Iraki: Ficewar Hashdush-Sha'abi Daga Jurf al-Nasr Zai Sa Ta'addanci Ya Sake Dawowa

    Iraki: Ficewar Hashdush-Sha'abi Daga Jurf al-Nasr Zai Sa Ta'addanci Ya Sake Dawowa

    Wani memba na majalisar dokokin Iraki Muhammad Al-Hasnawi ya nanata ci gaba da kasancewar Hashdush-Sha'abi da dakarun a yankin Jurf al-Nasr kuma ya yi gargaɗi cewa ficewar sojojin tsaro daga can zai iya sa ta'addanci ya sake dawowa kuma wurare masu tsarki na Karbala na iya fuskantar haɗari.

    2026-10-15 16:24
  • Rahoto Cikin Bidiyo | Na Mummunan Harin Saudiyya Kan Ababen More Rayuwar Mai Na Yemen

    Rahoto Cikin Bidiyo | Na Mummunan Harin Saudiyya Kan Ababen More Rayuwar Mai Na Yemen

    Kamfanin mai na Yemen a cikin wata sanarwa ya yi Allah-wadai da hare-haren sama na Saudiyya kan wuraren Al-Sabaha a San'a da wurin mai da ke da alaƙa da wannan kamfanin a yankin Bajil. Kamfanin ya bayyana cewa wuraren da aka kai wa hari, cibiyoyin fararen hula ne da na hidima da ke aiki wajin bayar da sabis ga 'yan ƙasa da biyan muhimman buƙatunsu. Kamfanin, ya ɗauki harin kan waɗannan cibiyoyin a matsayin ci gaban kai hari kan wuraren fararen hula da na hidima.

    2026-10-15 16:05
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom