ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Manazarcin Australiya: Yarjejeniyar Tsaro ta Makka A Takarda Kaɗai; Ingantaccinta Ba Tare Da Kasancewa A Fage Ba Abin Tambaya Ne

    Manazarcin Australiya: Yarjejeniyar Tsaro ta Makka A Takarda Kaɗai; Ingantaccinta Ba Tare Da Kasancewa A Fage Ba Abin Tambaya Ne

    Wolfgang Puschtai, manazarcin manufofin tsaro da na soji na Australiya, yayin da yake nuni ga hare-haren baya-bayan nan na sojojin Yemen a kan Saudiya da kuma rashin kasancewar sojojin Pakistan ko Turkawa a fage, ya bayyana yarjejeniyar tsaro ta Makka tsakanin Riyadh, Ankara, da Islamabad a matsayin "a takarda kaɗai," kuma ya nanata cewa idan aka kai hari ga ɗaya daga cikin membobin, kuma sojojin ƙasashen biyu ba su kasance a fage ba, irin wannan yarjejeniya ba ta wani anfanin aiki a zahiri.

    2026-08-10 23:59
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Kasa da Kasa Na Mujahidai A Ƙasar Baƙunci

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Kasa da Kasa Na Mujahidai A Ƙasar Baƙunci

    An gudanar da taron kasa da kasa na mujahidai a ƙasar baƙunci karo na goma sha ɗaya, ranar Litinin a zauren Allamah Amini na Jami'ar Tehran, tare da halartar shugaban ƙasa da manyan hafsoshin soji da na gwamnati.

    2026-08-10 23:41
  • An Lalata Matsugunan 'Yan Ta'adda Da’ish 8 A Kirkuk, Iraki

    An Lalata Matsugunan 'Yan Ta'adda Da’ish 8 A Kirkuk, Iraki

    Sojojin Iraki sun sanar da lalata matsugunan 'yan ta'adda na ƙungiyar Da’ish 8 a hare-haren jiragen sama a lardin Kirkuk.

    2026-08-10 23:30
  • Iran: Jagora Ya Nadin Manyan Kwamandojin Soji Shida

    Iran: Jagora Ya Nadin Manyan Kwamandojin Soji Shida

    Ta hanyar fitar da wasu hukunce-hukunce daban-daban daga Babban Kwamandan Sojoji, an nada manyan kwamandojin soji shida a bangaren babban hafsoshin sojoji, Sojojin Juyin Juya Halin Musulunci, da kuma rundunar Basij na masu rauni.

    2026-08-10 23:03
  • Dakarun Gwagwarmayar Musulunci A Siriya Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Isra’ila + Bidiyo

    Dakarun Gwagwarmayar Musulunci A Siriya Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojin Isra’ila + Bidiyo

    Ƙungiyar Gwagwarmaya Ta Ulil-Ba's a cikin sanarwarta ta tabbatar da cewa ta gudanar da wannan aiki ne a matsayin martani ga zaluncin baya-bayan nan na Isra’ila a kudancin Siriya, kuma da nufin ramuwa ga jinin wadanda abin ya shafa.

    2026-08-10 22:42
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom