ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Girgizar Ƙasa A Venezuela Tayi Sanadin Mutuwar Daruruwa Da Ɓacewa Dubban Mutane + Bidiyoyi

    Girgizar Ƙasa A Venezuela Tayi Sanadin Mutuwar Daruruwa Da Ɓacewa Dubban Mutane + Bidiyoyi

    Yawan wadanda suka mutu sakamakon girgizar ƙasar Venezuela ya ƙaru zuwa 164

    2026-06-25 18:59
  • Bayyanar Sabbin Sakamakon Raunin Diflomasiyya A Tattaunawar Iran Da Amurka

    Tattaunawar Da Ta Kasa Tabbatar Da Haƙƙin Iran Da Sharuɗɗan Jagora

    Bayyanar Sabbin Sakamakon Raunin Diflomasiyya A Tattaunawar Iran Da Amurka

    Ana samun ƙaruwa zirga-zirga a mashigar Hormuz. Adadin zirga-zirga a mashigar Hormuz a ranar 24 ga Yuni ya kai 70, wanda ke nuna ƙaruwa da kashi 105 cikin 100 idan aka kwatanta da ranar da ta gabata. Wannan hauhawar ta faru ne saboda ci gaban aikin cire nakiyoyi da ƙaruwar masu son wucewar jiragen ruwa ta hanyar Oman. Mafi yawan waɗannan ayyukan sun shafi zirga-zirgar kasuwanci tare da wucewar kashi 53, jiragen ruwa masu ƙarancin haɗari sune suka fi yawa a wannan rana.

    2026-06-25 18:19
  • Isra'ila Ta Harin Jirgi Maras Matuki A Kudancin Lebanon

    Isra'ila Ta Harin Jirgi Maras Matuki A Kudancin Lebanon

    Majiyoyin labarai sun ba da rahoton kai wani sabon harin sama da sojojin sahayoniya suka kai, tare da sake keta yarjejeniyar tsagaita wuta a kudancin Lebanon.

    2026-06-25 17:31
  • Isra'ila Ta Kai Manyan Hare-Hare A Gaza + Bidiyo

    Isra'ila Ta Kai Manyan Hare-Hare A Gaza + Bidiyo

    An jiyo ƙarar fashe-fashe mai ƙarfi guda biyu a Gaza

    2026-06-25 17:28
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production

    Labarai Cikin Hotuna | Na Tamsiliyar Ashura IM Production

    Inda suka misalta, tare da nuna haƙiƙanin yadda waƙi'ar karbala ta gudana.

    2026-06-25 17:04
  • Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna 

    Zaman Juyayin Shahadar Imam Husaini A Birnin Kazaure + Hotuna 

    Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) a garin Kazaure Najeriya na ci gaba da gudanar da zaman Azah na juyayin Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), iyalansa da sahabbansa a filin Karbala.

    2026-06-25 16:58
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom