-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Gagarumin Taron Edul Ghadeer-Khum A Garin Zariya
Taron wanda Ƴan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky Hafizuhullah, na Da'irar Zariya da kewaye suka saba shiryawa duk shekara. Ya gudana ne a jiya Lahadi 7 ga watan yunin 2026. Daruruwan yan uwa maza da mata yara da manya ne suka samu halarta, an fara taron lafiya an kuma tashi lafiya.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar da Jana’iazar Ayatullahil Uzma Fayyad (Rh) A Iraqi
A cikin haramin mai tsarki na Amiril Muminai, Imam Ali (As) — an gudanar da jana'izar gawar babbar marja’in addini, Ayatullahil Uzma Sheikh Muhammad Ishaq Fayyadh (Allah ya tsarkake ruhinsa mai daraja).
-
An Gudanar Da Taron Eidul Ghadir A Garin Zariya Najeriya + Hotuna
Da Yammacin jiya Lahadi 07 Ga Watan Yunin 2026 Ne, Yan Uwa Musulmi Almajiran Sayyid Zakzky (H), Na Da'irar Zariya Da Kewaye, Suka Gudanar Da Taron Eidul Ghadeer Khum, Wanda Suka Saba Shiryawa Duk Shekara.
-
Iran Ta Yi Amfani Da Sabon Jirgin Mara Matuki A Hare-Harenta Na Dare A Kan Isra'ila
Iran ta yi amfani da wani sabon jirgin mara matuki wanda ba a san cikakkun bayanansa ba, wanda ke aiki da injin Ingizawa, Injin Ingizawa wani inji ne da ke fitar da ruwa ko iska da sauri sosai don samar da ƙarfin ingiza abu bisa ga ka'idar motsin Newton ta uku.
-
IRGC: Mun Kai Wa Sansanin Sojan Sama Na Ramat David Hari Da Makamai Masu Linzami
Dakarun Juyin Musulunci sun tabbatar da cewa sansanin sojan sama na Ramat David, wanda ya kasance tushen hare-haren da ake kaiwa Lebanon, an kai masa hari da makamai masu linzami na ballistic.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Mai Tsanani Ga Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Kan Isra’ila
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Kan Arewacin Isra’ila
Iran ta harba makamai masu linzami da yawa daga ƙasar zuwa yankuna a arewacin Falasdinu da aka mamaye.