-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Al'ummar Karachi Pakistan Sukai Taron Tunawa Da Shahid Sayyid Khamene'i
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Al'ummar Karachi Pakistan Sukai Taron Tunawa Da Shahid Sayyid Khamene'i
-
Isra'ila Ta Sake Kai Hari Da Ƙwace Wasu Jiragen Ruwa 4 Daga Jiragen Samoud
Spain: Isra'ila Ba Ta Bayar Da Wata Shaida A Kan Masu Fafutukar Samoud Ba
-
Ria Novosti: Dala Biliyan 70 Haƙiƙanin Asarar Yaƙin Amurka Kan Iran
Hurst, babban jami'in kula da harkokin kudi na Pentagon, ya yi ikirarin cewa kudin yakin da aka yi da Iran ya zuwa yanzu ya kai kusan dala biliyan 25. Wanda kafafe da masu nazari kan yaƙi su ka sha ƙaryata hakan, wasu na cewa ya kai dala biliyan 50 zuwa 70 amma bisa hakika ba za'a iya kiyasta wannan Asarar ba har sai an kawo ƙarshen yaƙin kana.
-
Gobarar Da Ta Tashi A Fujairah Amurka Ce Ta Haddasa Ta
Wutar Fujairah ta samo asali ne daga kasadar hare-haren Amurka ba daga hare-haren Iran ba.
-
Handala Ta Kwamishe Muhimman Sirrukan Tashar Mai Ta Fujairah + Hatuna
Jami'an kutse na Handala sun samu nasarar yin kutse cikin kundin takardun sirri na tashar jiragen ruwa ta UAE na Fujairah tare da sarrafa su.